Lihambal: Ban Kwana. Sako na Karashe [Hausa]
Автор: Lihambal
Загружено: 2024-06-15
Просмотров: 1582
Описание:
A wannan Rana mai Girma, a shekara 10 da Hijra, tara ga watar zul Hijja, manzon Allah ya bada wannan sako na ban kwana zuwa ga al umma.
na fassara wannan sakon zuwa hausa domin kawo shi kusa zuwa gare ka.
in da nayi katari Allah yasanya acikin mizani, inda nayi kuskure, Allah ya yafe min.
Lihambal
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: