Mutane zasu rasa sana'ar su nan zuwa shekaru 5 [HAUSA ZANGO]
Автор: Lihambal
Загружено: 2025-12-23
Просмотров: 1605
Описание:
Yawancin mu munga yadda wasu iyayen mu suka rasa sana'ar su, amma bama nazari mugan cewa abun da ya kawo hakan, yana shiring faruwa da yawancin mu. wannan sako ne na musamman zuwaga duk me neman ya kare sana'ar sa kuma yaci gaba da samun halalin sa.
Allah yasa mu dace.
Lihambal
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: