Wake saka aikata mugunta awatar RAMADAN?
Автор: Lihambal
Загружено: 2025-03-01
Просмотров: 1500
Описание:
Gaskiyar zance itace, musulmai dayawa na aikata mugunta acikin watar Azumi, tare da cewa Allah ya daure shedan. Tambayar itace, idan an daure shedan, wake samu aikata muguntar toh?
Nyi kokarin jan hankali zuwaga dalilin hakan acikin wannan sakon.
Allah yasa muyi katari da daidai.
Lihambal
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: