Masana sun fayyace manufar Trump ta shirin ƙaddamar da hari a Najeriya… • RFI Hausa
Автор: RFI Hausa
Загружено: 2025-11-11
Просмотров: 34126
Описание: Shirin Duniyarmu a Yau ta tattauna da tsohon ɗan majalisar Najeriya Sanata Shehu Sani da Farfesa Usman Muhammad na Cibiyar Horas da Ƴan majalisa a Najeriya, sai kuma Abdoulkarim Ibrahim Shikal, mataimakin babban edita na RFI Hausa
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: