Dole ne a ɗauki mataki kan ƴan jagaliyar da ke addabar direbobin arewa a kudu… • RFI Hausa
Автор: RFI Hausa
Загружено: 2025-12-31
Просмотров: 1037
Описание:
Yadda ƴan jagaliyar ƙasashen Yarbawa ke ƙwace kayan abincin da aka lodo daga arewacin Najeriya, lamarin da ka iya haddasa tsadar abinci a ƙasar.
RFI Hausa ta tattauna da Shugaban Ƙasuwar Mile 12 da ke Lagos, Alh. Shehu Usman Jibrin, inda ya yi cikakken bayani kan ƙalubalen da direbobin da ke dakon abinci ke fuskanta a kan hanyarsu ta zuwa Lagos daga jihar Kano, yayin da ya koka kan yadda masu hannu da shuni ke ɓoyen kayan abinci don talaka ya sha wahala
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: