ycliper

Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
Скачать

ME YA SA AKE YAUDARAR IYAYE A MAKARANTUN ISLAMIYA?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE. 72

Автор: Tauraruwar Arewa TV

Загружено: 2026-01-22

Просмотров: 2142

Описание: 🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV

🟢 A cikin wannan shirin na Shahara Talk Show, mun tattauna da Mallam Adam Idris Mallamawa kan wasu muhimman matsaloli da ke faruwa a fagen ilimin addinin Musulunci a yau.

Mun yi bayani ne musamman kan yadda:

Wasu makarantun Islamiya ke yaudarar iyayen yara da sunan Saukar Alƙur’ani (Qur’anic Graduation), alhali kuwa yaran ba su kai wani mataki na musamman a karatun ba, illa kawai don karɓar kuɗi daga iyaye.

Matsalar malamai masu wa’azi da ke zagin ‘yan’uwansu malamai a wuraren karatu na watan Ramadan, maimakon koyar da tarbiyya da haɗin kai.

Wasu da ba su sami ilimi mai zurfi ba ke fitowa suna wa’azi, suna kafirta manyan malamai ba tare da hujja ba.

Haka kuma, an tabo batun hassada tsakanin malamai, wanda ke jawo rabuwar kai da rikice-rikice a cikin al’umma.

Wannan shiri kira ne ga gyara, fahimta, da haɗin kai a tsakanin malamai da al’umma baki ɗaya.

👉 Ku saurara da kyau, ku yi Like, ku Share, sannan ku Subscribe domin samun irin waɗannan shirye-shirye masu fa’ida.

🗓️ *Sabbin shirye-shirye suna fitowa a kowace Lahadi da Laraba – 9:00 na safe (lokacin Najeriya).*

💬 Ku bayyana ra’ayoyinku a cikin comment, domin muna son jin ta bakinku.
📢 Kada ku manta ku **Subscribe**, ku kunna kararrawa 🔔 don samun sabbin shirye-shirye kai tsaye.

---

🌍 *About This Show (English Summary):*

In this episode of **Shahara Talk Show**, we discuss real-life stories about love, marriage, business, family, and society in Northern Nigeria.
Each guest shares deep experiences and lessons meant to educate, entertain, and inspire the Arewa community.

🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time)
💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers!

---

❤️ *Join this channel to get access to perks:*
   / @tauraruwararewatv  

📧 *Contact:* [email protected]

#ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV #ArewaTalkShow #HausaTalkShow #Soyayya #Aure #Rayuwa #ArewaYouTube

Join this channel to get access to perks:
   / @tauraruwararewatv  

Не удается загрузить Youtube-плеер. Проверьте блокировку Youtube в вашей сети.
Повторяем попытку...
ME YA SA AKE YAUDARAR IYAYE A MAKARANTUN ISLAMIYA?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE. 72

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио

Похожие видео

Wanene Ya Fi Tausayin ‘Yan Kaduna: Nasiru El-Rufa’i Ko Uba Sani?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.73

Wanene Ya Fi Tausayin ‘Yan Kaduna: Nasiru El-Rufa’i Ko Uba Sani?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.73

Yadda Muka Raba wanii da Kadangare A Chikin Jikin sa| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.74

Yadda Muka Raba wanii da Kadangare A Chikin Jikin sa| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.74

Ухудшение образования | Имам (доктор). Амину Ибрагим Даурава

Ухудшение образования | Имам (доктор). Амину Ибрагим Даурава

Yanzu Yanzu Saurari Martanin Sheikh Bello Yabo Zuwaga Yahaya Masussuka Dan Kala Kato

Yanzu Yanzu Saurari Martanin Sheikh Bello Yabo Zuwaga Yahaya Masussuka Dan Kala Kato

Mun fara Shaye Shaye ne dalilin bukukuwa da muke zuwa.

Mun fara Shaye Shaye ne dalilin bukukuwa da muke zuwa.

Gaskiya ta bayyana! An tattaunawa da wanda yake tsinewa iyayen sa dazagin shehu ibrahim dasu Aminu j

Gaskiya ta bayyana! An tattaunawa da wanda yake tsinewa iyayen sa dazagin shehu ibrahim dasu Aminu j

Abba bai yiwa Kwankwaso Butulci ba / Shiekh Bello Aliyu Yabo

Abba bai yiwa Kwankwaso Butulci ba / Shiekh Bello Aliyu Yabo

matashi mai shekaru 26 daga Katsina ya gina kamfanin UMDU TEX har ya zama fitacce a Najeriya? Umar

matashi mai shekaru 26 daga Katsina ya gina kamfanin UMDU TEX har ya zama fitacce a Najeriya? Umar

DALILIN HAUKACEWAR DIRECTOR KANNYWOOD ASHIRU NA GOMA

DALILIN HAUKACEWAR DIRECTOR KANNYWOOD ASHIRU NA GOMA

Muqabala Tsakanin Shugaban Boko Haram da Mal.Idris Bauchi

Muqabala Tsakanin Shugaban Boko Haram da Mal.Idris Bauchi

Saida Ya Bata Gubar Bera Sannan Ya Yanka Wuyanta

Saida Ya Bata Gubar Bera Sannan Ya Yanka Wuyanta

Ya Zo Satar Mota, Sai Aka Ba Shi Kyautar Motar | Shahara Talk Show | EP 71

Ya Zo Satar Mota, Sai Aka Ba Shi Kyautar Motar | Shahara Talk Show | EP 71

Muqabala | Yanzu Yanzu Saurari Yada Takasance Tsakanin Dalibin Dr Idris da Dan Kala Kato

Muqabala | Yanzu Yanzu Saurari Yada Takasance Tsakanin Dalibin Dr Idris da Dan Kala Kato

Конец молотилок настал! 🇳🇬🇳🇪Теперь один нигериец🇳🇪 раскрыл секрет молотилок! 💪👉Слушайте все!👂💯

Конец молотилок настал! 🇳🇬🇳🇪Теперь один нигериец🇳🇪 раскрыл секрет молотилок! 💪👉Слушайте все!👂💯

Quran recitation in a peaceful voice I Alfatiha, ayat alkursi, yasin, alwaqiah, arrahman, Alaa aqel

Quran recitation in a peaceful voice I Alfatiha, ayat alkursi, yasin, alwaqiah, arrahman, Alaa aqel

Ana Wata Ga Wata...

Ana Wata Ga Wata...

Innalillahi 😭 Ya Aure ta ya Kaita Kasar Libya ya nemi Rayuwarta ❌Sai kuma Allah ya tsallake da ita.

Innalillahi 😭 Ya Aure ta ya Kaita Kasar Libya ya nemi Rayuwarta ❌Sai kuma Allah ya tsallake da ita.

WATA SABUWA ASARAUTAR KANO BAYAN ABBA YAKOMA APC

WATA SABUWA ASARAUTAR KANO BAYAN ABBA YAKOMA APC

Cikakken dalilin dayasa Abba Gida gida ya koma APC kuma Ganduje ya daga hannunsa… #abis_fulani

Cikakken dalilin dayasa Abba Gida gida ya koma APC kuma Ganduje ya daga hannunsa… #abis_fulani

Asirinta Ya Tonu! Zargin Maita da Sirrin da Ya Girgiza Jama’a | Shahara Talk Show | EP 69

Asirinta Ya Tonu! Zargin Maita da Sirrin da Ya Girgiza Jama’a | Shahara Talk Show | EP 69

© 2025 ycliper. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]