Wanene Ya Fi Tausayin ‘Yan Kaduna: Nasiru El-Rufa’i Ko Uba Sani?| SHAHARA TALK SHOW. EPISODE.73
Автор: Tauraruwar Arewa TV
Загружено: 2026-01-24
Просмотров: 1858
Описание:
🎬 SHAHARA TALK SHOW – Tauraruwar Arewa TV
🟢 A wannan shirin na Shahara Talk Show, mun tattauna siyasar Jihar Kaduna tare da Jamilu Roja, inda ya yi tsokaci kan mulkin tsohon gwamna Nasiru El-Rufa’i da kuma salon jagorancin gwamna mai ci, Malam Uba Sani.
A cewar bakon shirin, “hankalin talaka ya kwanta a Kaduna”, inda ya bayyana dalilan da yasa yake ganin mulkin yanzu ya fi mayar da hankali kan jin dadin al’umma, zaman lafiya da walwalar talakawa.
👉 Shin da gaske Kaduna ta sauya?
👉 Wanene ya fi tausayin ‘yan Kaduna?
👉 Menene bambanci tsakanin mulkin baya da na yanzu?
Kalli Shirin har ƙarshe domin jin cikakken bayani kai tsaye daga bakin dan siyasa.
📌 Kada ka manta:
👍 Like
💬 Comment ra’ayinka
🔔 Subscribe to Tauraruwar Arewa TV domin samun shirye-shirye masu inganci a kai a kai.
🎥 New Episodes Every Sunday & Wednesday – 9:00 AM (Nigeria Time)
💬 Share your thoughts below – we love hearing from our viewers!
---
❤️ *Join this channel to get access to perks:*
/ @tauraruwararewatv
📧 *Contact:* [email protected]
#KadunaPolitics #UbaSani #ElRufai #ShaharaTalkShow #TauraruwarArewaTV
Join this channel to get access to perks:
/ @tauraruwararewatv
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: