ycliper

Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
Скачать

HAFSATU MANGA yarinyar kauye Part 1

Автор: Kundin Abokiyar Hira

Загружено: 2020-11-23

Просмотров: 29609

Описание: Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta?
Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta?

Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da ta tuna da muradin zuciyarta YARIMA ZAIN.

HAFSAT ce kadai yarinyar da ZAIN ya furta kalmar so a gareta, yana jin ita din wata jijiyace bangare na jikinsa, ita kadaice yarinyar dake saka shi farinciki bayan mutuwar abokiyar rayuwarsa HALEEMA!

ANTY UMMI ce ta cilasta masa auren FARHAT bayan kuma zuciyarsa HAFSATU MANGA take so.

Taya ZAIN ya shigo rayuwar FARHAT?
Taya zata yi rayuwa da wanda ba shi zuciyarta take muradi ba?
Wacece FARHAT?

BARRISTER HUSAINA ce zata kare HAFSAT, yayinda BARRISTER HASSANA take yakar yar'uwarta ta jini da dukan hujjojinta a gaban Alkali burinta daya ne taga an tisa keyar yar'uwarta HAFSAT gidan kaso!
Ashe yar'uwa zata iya yakar yar'uwarta ta jini rashin sani ne ko kuwa son zuciyane da dogon buri irin na dan'adam?

Find out in HAFSATU MANGA yarinyar kauye....
From Baiwa to Kuyanga
Labarin Sarauta.
Labarin Ƙauye.
Yarinyar Ƙauye.
Hafsatu Manga

Не удается загрузить Youtube-плеер. Проверьте блокировку Youtube в вашей сети.
Повторяем попытку...
HAFSATU MANGA yarinyar kauye  Part 1

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио

Похожие видео

HAFSATU MANGA yarinyar kauye part 2

HAFSATU MANGA yarinyar kauye part 2

SABANIN TUNANI.... 01

SABANIN TUNANI.... 01

IYALINA SEASON 3 EPISODE 25 | RAMADAN 2026

IYALINA SEASON 3 EPISODE 25 | RAMADAN 2026

ДАҲШАТ! ШУҲРАТ МУСАЕВ ҒАЙРАТ ДЎСТОВНИНГ АСЛ ЮЗИНИ ОЧДИ! БОЛАЛАРДАН ФОЙДАЛАНГАНМИ?!

ДАҲШАТ! ШУҲРАТ МУСАЕВ ҒАЙРАТ ДЎСТОВНИНГ АСЛ ЮЗИНИ ОЧДИ! БОЛАЛАРДАН ФОЙДАЛАНГАНМИ?!

TUSHEN MU DAYA 01 NA MAMAN DAN ALBARKA LABARIN ZAMAN TAKEWAR AURE NE MAI CIKE DA MUZGUWAR UWAR MIJI.

TUSHEN MU DAYA 01 NA MAMAN DAN ALBARKA LABARIN ZAMAN TAKEWAR AURE NE MAI CIKE DA MUZGUWAR UWAR MIJI.

MATAR MUTUM... 01

MATAR MUTUM... 01

QO'RQDIM LEKIN PAXTA QO'YMAYMAN. KERAKMAS ODAMLARNI UDALIT QILAMAN, MENGA ISHONISHMAGAN

QO'RQDIM LEKIN PAXTA QO'YMAYMAN. KERAKMAS ODAMLARNI UDALIT QILAMAN, MENGA ISHONISHMAGAN

⚡️ Массированный залп по правительству // Зеленский критикует США // Фридрих Мерц обвинил Иран

⚡️ Массированный залп по правительству // Зеленский критикует США // Фридрих Мерц обвинил Иран

Khadija'tu Part 1 (Labarin Yar fillo mai cike da sarkakiya, chakwakiya, kalubale, soyayya, Izzah)

Khadija'tu Part 1 (Labarin Yar fillo mai cike da sarkakiya, chakwakiya, kalubale, soyayya, Izzah)

RIBAR UWA... 01 Menene Ribar Uwa ga 'ya'yanta sanda take raye, da Kuma bayan ba ranta?

RIBAR UWA... 01 Menene Ribar Uwa ga 'ya'yanta sanda take raye, da Kuma bayan ba ranta?

YAR IYA PART 1 childhood🙃|entertainment😁| revenge😭| betrayal and heart touching love💔

YAR IYA PART 1 childhood🙃|entertainment😁| revenge😭| betrayal and heart touching love💔

INUWAR GAJIMARE, 01. Hausawa sukace Alkhairi Danko ne, idan ka yadashi zaka tsinta a gaba.

INUWAR GAJIMARE, 01. Hausawa sukace Alkhairi Danko ne, idan ka yadashi zaka tsinta a gaba.

ZAGON KASA..... 01

ZAGON KASA..... 01

Dukan Ruwa. 01. Kura ce lullube da fatar Akuya, Ya Humaira zata kubuta daga sharrinta?

Dukan Ruwa. 01. Kura ce lullube da fatar Akuya, Ya Humaira zata kubuta daga sharrinta?

🔴 СРОЧНО: РАКЕТНЫЙ УДАР ПО МИТИНГУ – ЦЕНЬ НАПРАВЛЕНА НА ВЫСШИХ ЛИДЕРОВ ИРАНА

🔴 СРОЧНО: РАКЕТНЫЙ УДАР ПО МИТИНГУ – ЦЕНЬ НАПРАВЛЕНА НА ВЫСШИХ ЛИДЕРОВ ИРАНА

Muhibbah part 1. Masarautace me cike da Hargitsi, Amma Muhibba tazo daukar fansa..

Muhibbah part 1. Masarautace me cike da Hargitsi, Amma Muhibba tazo daukar fansa..

Masha Allah Sheikh Alkali Zaria Ya Hadu da Shafa Wali a Saudiya/Hafsat Tuge Tayiwa Ahmad Bifa Warnin

Masha Allah Sheikh Alkali Zaria Ya Hadu da Shafa Wali a Saudiya/Hafsat Tuge Tayiwa Ahmad Bifa Warnin

Ita ce Sanadi part 1

Ita ce Sanadi part 1

TAKI ZAMAN AURE...... 01

TAKI ZAMAN AURE...... 01

A sanadin group part 1 Labarin da ya faru a gaske kan badakalar da ake a manhajar Whatsapp

A sanadin group part 1 Labarin da ya faru a gaske kan badakalar da ake a manhajar Whatsapp

© 2025 ycliper. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]