YAR IYA PART 1 childhood🙃|entertainment😁| revenge😭| betrayal and heart touching love💔
Автор: TASKAR NISHADI
Загружено: 2025-08-16
Просмотров: 8215
Описание:
ƳAR IYA (Mai Hannun Ɓarna) labari ne mai cike da dariya, kuka, soyayya, da darussa masu zurfi.
Yana bayyana rayuwar wata yarinya mai suna Ƴar Iya, wacce aka haifa cikin talauci da tsanani amma rayuwarta ta cika da jarumta, rashin tsoro da kuma sirrin da ke tattare da hannunta — “Mai Hannun Ɓarna”.
🌸 Soyayya mai taɓa zuciya
🔥 Ramuwa da jarumtaka
😢 Cin amana da asirin rayuwa
💔 Betrayal, gyara da gafara
👩🏽🦰 Ƴar Iya vs Inna Zaliha – Sirrin da ya ɓoye shekaru
Wannan labari ba wai nishaɗi kaɗai bane — darasi ne akan ƙaddara, tausayi, da hukuncin Allah.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: