Kwankwaso baya bin wani, sai dai a bishi a siyasa. Ganduje, siyasar da yake yi daga shi sai yayansa
Автор: Express Radio Nigeria
Загружено: 2025-08-31
Просмотров: 2785
Описание:
"Kwankwaso kullum baya bin wani, sai dai a bishi a siyasa. Jagoranci ba ya taba kafuwa da haka. Shi kuma Ganduje, siyasar da yake yi daga shi sai yayansa, ko mukamai aka ce za a bayar, sai nasa yake bai wa. Shekarau kuwa, yana siyasa amma bai san ta ba — ba a cin zabe a gidan sa. Abba kuma ba zai iya tsayawa da ƙafarsa ba, domin ta-tata yake."
Hon. Labaran Danga Shehin Kwankwasiyya, Jigo a jam’iyyar PDP tsagin Wike
#ExpressRadioNigeria #Politics #Nigeria #Kwankwasiyya
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: