Zaɓen Ɓagwai da Shanono, zaɓen Allah da Annabi mu ’yan Kwankwasiyya mukai
Автор: Express Radio Nigeria
Загружено: 2025-08-20
Просмотров: 1038
Описание:
"Zaɓen cike gurbin Kujerar Majalisar Dokokin Kano a Ɓagwai da Shanono, zaɓen Allah da Annabi mu ’yan Kwankwasiyya mukai. Inda da aringizo muka yi APC za ta samu ƙuri’un da ta samu..? To su ba su san kar ta san kar ba."
Hon. Mustapha Hamza Buhari Bakwana, Jigo a Jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya.
#ExpressRadioNigeria #KanoPolitics #Kwankwasiyya #NigeriaPolitics
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: