Gaskiyar Magana: Rashin zartas da doka ne ke haddasa karuwar kisan gilla a Najeriya?
Автор: DW Hausa
Загружено: 2026-01-23
Просмотров: 947
Описание: Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya duba batun karuwar kisan gilla a Najeriya da ma lamarin kisan wata matar aure da yaranta a jihar Kano. Mun tattauna da Sheikh Ibrahim Khalil, malamin addinin Musulunci da kuma Barista Amina Umar Hussain, mataimakiyar shugabar kungiyar lauyoyi mata ta duniya reshen jihar Kano. #gaskiyarmagana
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: