zaka san karfinka ta hanyoyi hudu. [HAUSA PODCAST]
Автор: Lihambal
Загружено: 2026-01-17
Просмотров: 1669
Описание:
A duniyar nan, baza mu kai labari ba sai da karfi. Allah kuwa bai bar kowa ba sai da ya bawa kowa karfin da zai taimaka masa. Tambayar itace, ina karfinka yake. akwai matsala Idan bamu fahimci wannan ba.
A cikini wannan video, nayi nuni zuwaga naw'ukan karfi guda hudu. wadda ya gano nu, zai fahimci kansa da yadda zai gudanar da takunsa domin samun nasara .
Mu saurara.
Lihambal
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: