ƁATACCEN BIRNIN MIU
Автор: DUNIYARMU
Загружено: 2026-01-23
Просмотров: 4164
Описание:
Duk da cewa gwamnatoci sunfi mai da hankali akan sararin samaniya, to ammafa itama teku abar dubawa ce.
La'akari da cewar sama da kaso 70 na duniyarmu duk ruwa ne, sannan kuma kaso 5 cikin 100 kawai na teku ɗan'adam yake da ilimi akai, zaisa dole mu yarda cewa sauran kaso 95 ɗinnan na kunshe da tarin abubuwan Al'ajabin da bamu sani ba.
Awannan bidiyon zamu duba wasu daga cikin abubuwan Al'ajabin da akagano daga cikin kaso 5 ɗinnan.
...
:: BIBIYEMU ::
FACEBOOK: duniyarmuofficial
TIKTOK: @duniyarmu_1
YOUTUBE: @DUNIYARMU
IG: @duniyarmu_1
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: