"Shugaban INEC Amupitan ba zai iya zaɓen da za a amince da shi ba"
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2026-01-29
Просмотров: 7422
Описание:
Shugaban Majalisar Ƙoli kan Harkokin Shari'ar Musulunci a Najeriya Dr Bashir Aliyu Umar ya jaddada iƙirarin cewa Shugaban INEC Joash Amupitan ba adali ba ne, kuma yana da ɓangarenci, don haka ba za a amince da zaɓen da zai gudanar ba.
Hakan na da alaƙa da wani sharhi da ake dangantawa da shugaban na hukumar zaɓe a kan zargin ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya.
🎥 - Fatawul Mohammed
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: