Gaskiyar Magana: Ficewar Gwamna Abba daga NNPP ta girgiza siyasar Kano
Автор: DW Hausa
Загружено: 2026-01-29
Просмотров: 12793
Описание: Siyasar Kano ta shiga sabon salo bayan sauyin sheka da ya girgiza taswirar jam’iyyun jihar. Ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP zuwa APC ta tayar da kura, tare da rarrabuwa kai musamman a tsakanin 'yan Kwankwasiyya. Mun tattauna da Dr Yusuf Kofar Mata, dan Kwankwasiyya da kuma Kabiru Dakata, daga bangaren Gwamna Abba. #gaskiyarmagana
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: