001 Darussan Harshen Larabci - Sheikh Musa Umar Tamburawi
Автор: Tamburawi Educational Platform
Загружено: 2023-01-01
Просмотров: 4446
Описание:
Shin kana son koyon Larabci yaren Manzon Allah (S.A.W.) ?
Yaren da zai taimaka maka wajen fahimtar musulunci, Toh matso kusa don kuwa kuwa nesa ta zo kusa ga wani Sabon Albishir...
Littafin Durusu Lugatil Arabiyyah Na Daya Daga cikin littafan da masana Larabci Ke ganin Duk Wanda ya koye Shi ya fahimce Shi gurin kwararren malami Toh In-sha-Allah Ko a Taron Arafah Zai iya Huduba da gangariyar Larabci ba tare da shayin kowa ba.
Hakan ne ya sa Tashar TAMBURAWI EDUCATIONAL PLATFORM Dake dandalin YouTube suke farincikin sanar Da ku cewa ta shirya tsaf Domin fara sakar muku Jerengiyar Darussan Littafin Durusu Lugatil Arabiyyah tare da kwararren malami Malam Musa Umar Attanbrawee.
Shirin Zai fara zuwa muku Daga Yau Ranar Lahadi 01-01-2023 Za a dinga samun Shirin Kuma Duk ranar Lahadi a Tashar @Tamburawi_Educational_Platform Dake dandalin YouTube da misalin karfe takwas na dare (08:00 PM)
Domin samun Shirin DA zarar an saki Sai Ai subscribing Na wannan Tashar a link din dake @Tamburawi_Educational_Platform
,,النحو واللغات حق من طلب
فخذ من الأفواه لا من الكتب
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: