Da gaske ne an yi wa Sheikh Jingir ihu a masallaci?
Автор: Madubi TV
Загружено: 2025-08-25
Просмотров: 10197
Описание: Anya kuwa labarin nan gaskiya ne? A wannan bidiyo mun binciko zancen da ake yadawa cewa an yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir ihu a masallaci. Za ku ga cikakken bayani kan abin da ya faru, dalilan da suka jawo cece-kuce, da kuma yadda jama’a suka nuna martani. Ku kalla domin ku fahimci hakikanin gaskiya ba tare da ji-ta-ji-ta ba.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: