Mahangar Zamani kan yadda namiji zai iya taimaka wa matarsa lokacin Ramadan
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2023-03-24
Просмотров: 8365
Описание: Mata da dama shafe lokaci sosai suna yin girki a lokacin watan Ramadan, wanda ke hana su yin ibada sosai. A yau shirin Mahangar Zamani ya duba yadda namiji zai iya taimaka wa matarsa a wannan lokacin domin kawo wa mata sauki.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: