ycliper

Популярное

Музыка Кино и Анимация Автомобили Животные Спорт Путешествия Игры Юмор

Интересные видео

2025 Сериалы Трейлеры Новости Как сделать Видеоуроки Diy своими руками

Топ запросов

смотреть а4 schoolboy runaway турецкий сериал смотреть мультфильмы эдисон
Скачать

GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 30.

Автор: GIDAN MULKI TV

Загружено: 2025-12-27

Просмотров: 3577

Описание: Gidan mulki labari ne mai ban sha’awa da yake kunshe a wani waje, wanda ya shahara a wajen miyagun mutane. Wanda yake a wani wajen mai ban sha’awa da ban mamaki a cikin yankin Bihar, yankin Phulan Thakur da dangin sa, inda harsashi ke Magana fiye da kalmomi. Inda ake samun kudi da mulki ta hanyar zubda jinni!

Wannan labari ne akan kwadayi neman mulki da matsayi a cikin al’umma.

Lamarin ya fara ne shekaru arba’in da suka shude lokacin da ya’yan Ammaji guda biyu, Phulan da Bhushan Thakur suka mamaye garin acikin kankanin lokaci. Sun fara ne daga kananan fashi, Phulan ya karbe ragamar Begusarai kamar sarki yayin da dan uwansa Bhushan ya tsaya a gefen sa tare da amintaccen mai taimaka musu Manjitha.

Yayin da komai yake tafiya daidai, dan gidan Bhushan Lakhan ya yanke shawarar auren wata yarinya da ke soyayya da dan Phulam Priyom.

Abubuwa sun sauya daga muni I zuwa mafi muni bayan zuwan wata yar rawa mai ban sha’awa Bindiya a Begusarai, wacce take da wata manufa ta kanta.

Manufar Bindiya shine ta dauki fansar mutuwar babanta, wanda ya kasance yana mulkar Begusarai kafin Phulan ya kasha shi ya mamaye birnin.

Bindiya ta buga wasan ta daidai sannan ta saka kafarta cikin dangin Thakur. Ta hanyar kulla-kulla, juye juye da makirci, Bindiya tayi nasarar haifar da Baraka acikin ahalin Thakur ta samu mulki.

#gidanmulki #algaitatv.

Не удается загрузить Youtube-плеер. Проверьте блокировку Youtube в вашей сети.
Повторяем попытку...
GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 30.

Поделиться в:

Доступные форматы для скачивания:

Скачать видео

  • Информация по загрузке:

Скачать аудио

Похожие видео

Gaskiya Ta Fito! Maryam Yahaya Ce Ta Haihu – Diamond Zara Na Fuskantar Zazzafar Cece-Kuce!

Gaskiya Ta Fito! Maryam Yahaya Ce Ta Haihu – Diamond Zara Na Fuskantar Zazzafar Cece-Kuce!

DAGA BAKINKA SHOW TARE DA HASSAN MAKE UP NIGER 🇳🇪

DAGA BAKINKA SHOW TARE DA HASSAN MAKE UP NIGER 🇳🇪

Kawazuci part 36 Na Salma Ahmad Isah ( Fitattun karshen shekara)

Kawazuci part 36 Na Salma Ahmad Isah ( Fitattun karshen shekara)

GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 1.

GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 1.

filme Très bon pour toute la famille Hausa

filme Très bon pour toute la famille Hausa

SARDOR DINA в прямом эфире!

SARDOR DINA в прямом эфире!

DAGA ALLAH NE SEASON 1 EPISODE 8 ORIGINAL

DAGA ALLAH NE SEASON 1 EPISODE 8 ORIGINAL

Yan Kwalta Yadda Suke Neman Kudi Wajen Samari Video 2025

Yan Kwalta Yadda Suke Neman Kudi Wajen Samari Video 2025

GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 22

GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 22

HUJJA Season 1 Episode  10– Trending Hausa Drama

HUJJA Season 1 Episode 10– Trending Hausa Drama

GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 20

GIDAN MULKI Zango Na 1 Kashi Na 20

60 минут — Эфир от 26.12.2025. Главные Новости. Новости Сегодня

60 минут — Эфир от 26.12.2025. Главные Новости. Новости Сегодня

SARKIN ALJANU YA CINYE JANGUDO YA FITO WATA DUNIYAR

SARKIN ALJANU YA CINYE JANGUDO YA FITO WATA DUNIYAR

BBC Hausa Labaran Duniya na Dare Yau 26-12-2025 #bbc #hausa #bbcradio #bbcnews

BBC Hausa Labaran Duniya na Dare Yau 26-12-2025 #bbc #hausa #bbcradio #bbcnews

JIKOKIN MAI GARI SEASON 3 OFFICIAL TRAILER

JIKOKIN MAI GARI SEASON 3 OFFICIAL TRAILER

JIRWAYE EPISODE 4 SEASON 1 #labarinaarewa24#garwashi#kannywood#labarina#watashida#teasertrailer

JIRWAYE EPISODE 4 SEASON 1 #labarinaarewa24#garwashi#kannywood#labarina#watashida#teasertrailer

OUR WEDDING NIGHT short film

OUR WEDDING NIGHT short film

МИРОВОЙ КИНЕМАТОРАФ!  ЖАН МАРЕ! КРАСИВЕЙШИЙ КОСТЮМИРОВАННЫЙ ФИЛЬМ!

МИРОВОЙ КИНЕМАТОРАФ! ЖАН МАРЕ! КРАСИВЕЙШИЙ КОСТЮМИРОВАННЫЙ ФИЛЬМ!

Дочь Серия 110 узбек сериал на русском языке | Qizim 110-qism serial Rus tilida

Дочь Серия 110 узбек сериал на русском языке | Qizim 110-qism serial Rus tilida

"YAR AMANA 99 Complete - Via Alhussain Records Tv Mazababbakar Fassara 2025

© 2025 ycliper. Все права защищены.

  • Контакты
  • О нас
  • Политика конфиденциальности

Контакты для правообладателей: [email protected]