Fatima & Sabrin- Sudanese Hausa Song+"Lyrics" فاطمة وصابرين في أغنية هوساوية
Автор: Ku_Tube
Загружено: 2013-12-07
Просмотров: 69310
Описание:
Allah ba dan hali.. yake ba kowa rabo ba
فاطمة وصابرين في أداء واحدة من أغاني الفنانة الهوساوية عائشة موسى "إشتهرت بعائشة الفلاتية".. المؤلف غير معروف.. المعنى الحرفي للبيت المكرر في الأغنية {الله لا يرزق البشر حسب طبائعهم واعمالهم} أي يرزق المحسن والمسيء..
ــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــ
(c = ch)
Ni ban zata ba salamatu ba zan an zataba
Ni ban zataba ruwan dare zai bani kashi
*******
Ina kike 'yar malan ina kike
Ina kike 'yar malan ban gan ki ba
In je miki kika ce mini kina zuwa
Ina kike daran jiya na kwan jira
*******
Kin mallaka ni "Salamatu" kin mallaka ni
Kin mallaka ni "Salamatu" ɗiyar Hausawa
Kin mallaka ni "Salamatu" kin mallaka ni
Kin mallaka ni "Salamatu" 'yar larabawa
*******
Na yi tafiya na yai tafiya na yi tambaya
Kowa na ganshi in ce masa in take
Yaro na ganshi in ce masa in take
Babba na ganshi in ce masa in take
Yabon "Salamatu" ya sa maza dawa.
ــــــــــــــــــــــــــــــــــــــــ
في إصدارة أخرى للأغنية مقطع أفتقده هنا معناه {لو كان حسب الطبائع او الأعمال لكان هناك من لم يستحق الأكل أو الشرب
أو الغنى أو حتى النظر إليه}..------
da dan ta hali ne wani da ba'a bashi tuwoba
da dan ta hali ne wani da ba'a bashi ruwa ba
da dan ta hali ne wani da bai samu kuɗi ba
da dan ta hali ne wani da ba'a kalleshi ba
---------------------------------------
Thanks Blue Nile channel & Sympatic YouTube channel
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: