Majalisar Dinkin Duniya ta ce wata kasa ce ta kai hari a Libya
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2019-11-06
Просмотров: 12272
Описание:
***Masu binciken Majalisar Dinkin Duniya sun yi zargin cewa jirgin wata kasa ne ya yi luguden wuta a wata cibiyar tsare 'yan cirani a Libya, a watan Yuli, inda mutane 53 suka hallaka.
***Amirka na sasanta kasashen Ethiopia da Masar da Sudan kan madatsar ruwan da Ethiopia ke ginawa a kogin Nilu.
***Wani yaro dan shekara 8 a Afirka ta Kudu na mafarkin kwarewa a wasan Golf kamar Tiger Woods.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: