Gidan Makama - Matattarar Kayan Tarihin Kano
Автор: TRT Afrika Hausa
Загружено: 2024-03-05
Просмотров: 80715
Описание:
Gidan Makama, mai fiye da shekara 500, wanda aka gina a matsayin gidan Sarkin Kano, yana taka muhimmiyar rawa wajen adana tarihi da al’adun al'ummar Jihar.
Kayayyakin da ke cikin gidan sun haɗa da na tun kafin zuwan Turawa, da ma irin waɗanda Turawan suka yi amfani da su wajen cin Kano da yaƙi.
TRT Afrika Hausa ta ziyarci gidan, kuma a wannan bidiyon za ku ga kayan tarihin da wataƙila ba ku taɓa sanin akwai sauran irin su ba a duniya.
/ trtafrikaha
/ trtafrikaha
/ trtafrikaha
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: