zasuyi amfani da salo 2 wurin neman kaskantar dakai. [HAUSA]
Автор: Lihambal
Загружено: 2025-08-09
Просмотров: 3235
Описание:
gidan yari tana kunshe da mutane masu gaskiya wa'enda suka kasa kare gaskiyarsu. A duniyar nan, akwai lokacini da zama mai gaskiya baya wadatarwa in har baka iya kare gaskiyarka ba.
Akwai mutanen da zasu nemi nuna wa duniya cewa bakada mutunci. A cikin wannan videon, na hasko mana salo biyu wadda ake amfani dasu wurin cin ma wannan mummunar manufar, tare da bada shawara akan yadda zamu iya kare kan mu.
Musaurara.
Lihambal
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: