Abin da ya sa ba zan zaɓi Kwankwaso ba - Naja'atu Bala Mohammed
Автор: Freedom Radio Nigeria
Загружено: 2023-01-22
Просмотров: 2136
Описание:
Ƴar Gwagwarmaya Hajiya Naja'atu Bala Muhammad ta ce bata shiga PDP ba amma tabbas ta fice daga APC.
A hirarta da Freedom Radio ta ce, APC da PDP Ɗan Juma ne da Ɗan Jummai.
Ta kuma bayyana dalilin da ya sa ba za ta marawa Kwankwaso baya ba, inda ta ce Atiku zata yi a matakin shugaban ƙasa.
Zata duba cancanta a kowane mataki a cewarta.
Ga ƙarin bayanin da ta yiwa Nasir Salisu Zango.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: