Abin da ya sa muka soke lasisin yan Kannywood - Abba El-Mustapha
Автор: Freedom Radio Nigeria
Загружено: 2023-07-28
Просмотров: 30665
Описание:
Shugaban Hukumar Tace Fina-finai ta Kano Malam Abba Almustapha yayi karin bayani kan dalilan Gwamnati na soke lasisin yan masana'antar Kannywood.
Almustapha ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da ya kai wa Kwamishinan Yada Labarai na Kano.
Ga karin bayanin da yayi.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: