Talauci da jahilci ne ke hana 'yan Najeriya zaɓen shugabanni nagari - Yariman Bakura
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2024-05-28
Просмотров: 12891
Описание: Albarkacin cika shekara 25 na fara mulkin dimokuradiyya ba katsewa a Najeriya, tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmed Sani Yariman Bakura ya ɗora alhakin rashin zaben shugabanni nagari kan "talauci da jahilci da 'yan ƙasar ke fama da".
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: