...Daga Bakin Mai Ita tare da Hankaka - BBC News Hausa
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2022-12-28
Просмотров: 6545
Описание:
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawaƙan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 129, mun tattauna da tsohon ɗan fim din Hausa da aka fi sani da suna Hankaka.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: