Karshen Alewa 3/4: Shaikh Albani Zaria
Автор: Salihu Lukman
Загружено: 2015-08-08
Просмотров: 276339
Описание:
Wa'azi akan 'yan Boko Haram inda Mal. Albani ya gayyato wasu wandanda suka fi kowa kusanci ga shugaban 'yan Boko Haram wato Muhammad Yusuf. Ashe Muhammad Yusuf ya taba yin aikin gwamnati, kuma ya so ya yi karatun jami'a. Kada ka bari a baka labari.
Marketed & distributed by: Daarul-Hadeethis-Salafiyyah (DHSN) Zaria, Kaduna State, Nigeria. Mobile: +2348033117860. Copyright reserved.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: