Aminu Saira: Babu ranar kawo karshen fim din Labarina
Автор: TRT Afrika Hausa
Загружено: 2025-12-16
Просмотров: 18141
Описание:
Fitaccen daraktan nan na Kannywood kuma shugaban kamfanin Saira Movies Malam Aminu Saira Muhammad ya bayyana sirrin nasarar da kamfanin nasa ya samu, ta kasancewar tashar Saira Movies ta huɗu da aka fi kallo a YouTube a Nijeriya a 2025.
Aminu Saira ya kuma shaida wa TRT Afrika Hausa cewa ko da an daina fim ɗin Labarina, akwai fina-finan da za a ci gaba da nunawa a tashar da su ma za su ɗauki hankali.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: