Hirar Arewa24 da tsohuwar ma'aikaciyar BBC Hausa Halima Umar Saleh
Автор: Mata Media
Загружено: 2025-07-25
Просмотров: 24267
Описание:
Bayan shafe kwanaki ana yamutsa hazo a dandalin Facebook a shiyyar arewacin Najeriya kan tsakuren wata hira da Arewa24 ta yi da wata tsohuwar ma'aikaciyar BBC Hausa, Halima Umar Saleh, a karshe Arewa24 ta saki bidiyon hirar.
Dama tun a ranar Laraba, washegarin sakin tallar hirar, Arewan suka saka cikakkiyar hirar a talabijin. Ga dai hirar nan gaba dayanta da Mata Media suka samu damar kawo muku inda suka samo ta a shafin Youtube na Arewa24. A yi kallo lafiya.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: