"Ba mu yarda a saki 'yan fashin daji 70 a Katsina ba"
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2026-01-19
Просмотров: 3848
Описание:
Jagoran rundunar Katsina Community Security Initiative, Dr Bashir Kurfi ya ce sulhun da jihar Katsina ke yi da 'yan fashin daji yana ƙara musu ƙarfi da jefa maƙwabtan jihohi cikin hatsari.
Dattijon na Katsina ya bayyana mamaki kan yadda gwamnatin jihar za ta ɗauki irin wannan shawara, daidai lokacin da ministan tsaron Najeriya ke cewa bai yarda da a riƙa sulhu da 'yan fashin daji ba.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: