A rana irin ta yau: Fabrairu 28, 1985: Ado Bayero ya fita daga ɗaurin talalar Janar Buhari
Автор: Tarihi TV
Загружено: 2025-02-27
Просмотров: 18326
Описание:
A rana irinta yau ne wato 28 ga watan Fabrairun 1985 wa’adin ɗaurin talalar watanni shida da shugaban gwamnatin mulkin sojin Najeriya, Manjo Janar Muhammadu Buhari ya ƙaƙabawa Sarkin Ado Alhaji Ado Bayero da Ooni na Ife, Oba Okunade Sijuade Olubuse na Biyu ya cika.
Wannan hukuncin ya biyo bayan ziyarar da sarakunan biyu su ka kai ƙasar Isra'ila.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: