Maganin Infection(Sanyi) Mai Sa Yawan Fitsari Da Saurin Kawowa A Jima'i
Автор: NurulHuda Media Tv
Загружено: 2024-05-04
Просмотров: 32145
Описание:
maza da mata masu fama da sanyin(infection) na mara zasu iya magance wannan matsalar sanyin(infection) kamar haka na farko maza masu sanyin (infection) mara zasuyi amfani da namijin goro, sanan mata masu fama da sanyi (infection) mara zasuyi amfani da sassaken baure, insha Allahu za'a rabuda ciwon sanyi
Subscribe to our YouTube channel ➡️
/ @nurulhudamediatv
Timestamps
00:00 intro
00:02 zamu bada fa'ida guda biyu
00:12 jikin sa yana bukatan abunda ake cewa gyara
00:51 abunda nakeso za muyi magana
01:03 saboda ka samawa kai lafiya
01:11 na farko
01:13 yawancin maza munada sanyi na mara
01:36 idan ka koma fannin mata
02:26 idan kanaso ka zama Lafiyayyen da namiji
03:04 amma namijin da yakeso ya samawa kansa lafiya
03:20 kunsan namijin goro
03:26 duk namijin da yakeso ya samawa kansa lafiya
03:30 kaman kana saurin kawowa
03:46 ka samu namijin goro
03:52 ka samu namijin goro kwalli daya
04:02 idan kaci namijin goro da tomtom
06:03 idan bangaren matarka ne
06:26 a samu sassaken baure
07:44 Allah yasa mudace
#nurulhuda_media_tv
#sheikh_abbakar_pharmacy
#maganin_sanyi
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: