"Mun shirya tone-tone tsakaninmu da wannan gwamnatin, kuma sai mun fasa ƙwai mai wari" MK-06/03/2026
Автор: Dan'uwa Rano TV
Загружено: 2026-03-06
Просмотров: 399
Описание:
Injiniya Ibrahim Ƙaraye shi ne Kakakin jam'iyyar NNPP/Kwankwasiyya a Kano, ya zo da bankaɗa kan taɓarɓarewar alaƙa tsakaninsu da gwamnatin Abba Gida-gida. A sha kallo lafiya.
#apc #kwankwaso #kwankwasiyya #arewabusiness #celebrities #comedy #security #tinubu #duet
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: