So Muke Bankunan Musulunci Su Ƙara Yawaita a Najeriya — Dr. Sirajo Salisu, MD Summit Bank
Автор: ETN
Загружено: 2026-01-09
Просмотров: 24
Описание:
Manajan Darakta na Summit Bank, Dr. Sirajo Salisu, ya bayyana burinsa na ganin bankunan Musulunci sun ƙara yawaita a Najeriya, domin faɗaɗa tsarin hada-hadar kuɗi da ke bin ka’idojin Shari’ar Musulunci.
A cewarsa, Summit Bank — sabon Islamic Bank a Najeriya — na da manufar:
• Samar da banki mai adalci da gaskiya
• Kauce wa ribar da ta sabawa Shari’a
• Tallafa wa kasuwanci, noma da masana’antu
• Ba wa ‘yan Najeriya damar amfani da tsarin bankin Musulunci cikin sauƙi
Ku kalli cikakken bidiyon domin jin cikakken bayani kan hangen nesa, manufar Summit Bank, da tasirin bankunan Musulunci ga tattalin arzikin Najeriya.
Ku ci gaba da bibiyar ETN – Express Television Network domin sahihan labarai da tattaunawa masu amfani.
#SummitBank
#IslamicBanking
#BankunanMusulunci
#DrSirajoSalisu
#NigeriaFinance
#HalalFinance
#ETN
#ExpressTelevisionNetwork
#HausaNews
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: