...Daga Bakin Mai Ita tare da Al-amin Buhari
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-12-10
Просмотров: 14969
Описание:
Al-amin Buhari fitaccen jarumi ne da ya fito a fina-finai da dama. Ya bayyana cewa sana'ar fina-finai ta canja wasu abubuwa da dama a rayuwarsa.
Ya kuma ce a baya ya fi son fitowa a matsayin mugu. Za ku jin dalilin hakan da kuma rawar da ya fi son takawa a yanzu.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: