Labaran DCL Hausa 15-01-2025
Автор: DCL Hausa
Загружено: 2026-01-15
Просмотров: 204
Описание:
Labaran DCL Hausa 15-01-2025
Gwamnatin Nijeriya ta kashe kaso 85% na kuɗin manyan ayyuka a 2024, cewar ministan kudi.
Gwamnan Kano ya fara ganawa da wasu manyan jam’iyyar APC na jihar
Hukumar Shige da Fice ta Nijeriya ta sabunta tsarin fasfo bayan koke-koken jama’a.
Mai Gabatarwa: Fatima Aminu Dabo
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: