...Daga Bakin Mai Ita tare da Stella ta Daɗin Kowa - BBC News Hausa
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2023-01-18
Просмотров: 14885
Описание:
Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan fina-finan Hausa da sauran masu ruwa da tsaki a Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 131, mun tattauna da shahararriyar 'yar wasan Hausa, Stella ta Daɗin Kowa.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: