Hirar BBC Hausa da Atiku Abubakar kan zaɓen 2023
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2023-01-31
Просмотров: 179344
Описание: Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya fada wa BBC cewa yana tattaunawa da Rabiu Kwankwaso da Peter Obi don neman goyon bayan ɗaya daga cikinsu a babban zaɓe na 2023.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: