Tarbiyya muke koyarwa a Kannywood – Baba Rabe (Labarina) Ya Bayyana Gaskiya
Автор: IBexclusive
Загружено: 2025-08-20
Просмотров: 21213
Описание:
A cikin wannan bidiyo, Baba Rabe daga shirin Labarina ya bayyana gaskiya kan irin tarbiyyar da ake koyarwa a masana'antar Kannywood.
Wannan hira za ta nuna yadda fina-finan Hausa ke fadakarwa da koyar da darussa ga al'umma.
Idan kai mai sha'awar finafinan Hausa ne ko kuma kana son jin irin rawar da Kannywood ke takawa wajen tarbiyya, to wannan bidiyon ya dace da kai.
Kada ka manta ka danna Subscribe, ka Like da kuma Share!
#Kannywood #BabaRabe #Labarina #Tarbiyya #FinafinanHausa #Interview #hausamovies
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: