Tambayoyi da Amsa: 350 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Автор: Imam (Dr). Aminu Ibrahim Daurawa
Загружено: 2023-11-29
Просмотров: 9868
Описание:
Tambayoyi
1. Malam, salloli masu raka'a hudu, shin karshensu ana karanta wata sura ne bayan Fatiha.?
2. Gafarta malam, shin Annabi ( S.A.W ) yayi Kabalu ne ko Sadalu.?
3. Hukuncin Kabalu ko Sadalu Yayin Sallah
4. Akaramakallah bashi yayi min katutu, don Allah a Bani Wata Addu'a da zanyi domin Allah Ya Yayemin.
5. Ya Sheikh Nayi Mafarki ina ta Rusa Kuka, Shin Menene Fassarar Mafarkin
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: