Aminu Saira Na Shan Zagi Kan Haska Labarina a Ranar da Aka Binne Fulani ta Labarina
Автор: Gidan Labarai
Загружено: 2025-12-27
Просмотров: 2897
Описание:
A videon Nan zakuga yadda Aka Binne Marigayiya Hauwa’u Me-Jidda Muhammad wanda ‘yan Kallo Sukafi Sanin ta da Fulani Matar Sarkin Gabas a Film din Labarina.
Sannan Makallata Film din Labarina Sun nuna Bacin Ransu Akan yadda Aminu Saira ya Haska Film din Labarina a Ranar Jumma’a Sakamakon a ranar ne aka Binne Ita Marigayiyar. Sun Bayyana Cewa Haska Film din Labarina a Ranar Be Kamata ba domin ‘Yan uwanta basu gama jimamin Rasuwar ta bama a Haska film din.
Muna Fatan Allah ya Jikanta Yayi Mata Rahama idan Tamu tazo Allah yasa mu çıka da Imani 🙏.
Ku Cigaba da danna Subscribe da Alamar Kararrawa 🔔🔔Domin YouTube zasu sanar daku a duk Lokacin Dana Dora sababbin videos.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: