Kauna Ta Farko - Zuma AI Waka | Sabuwar Waka (Hausa Love Song 2025)
Автор: ZUMA AI WAKA
Загружено: 2025-12-12
Просмотров: 7752
Описание:
WE DID IT! 🎉 Thank you to every single one of our 4,000 subscribers. You promised to get me there, and I promised you a surprise.
Here is the special release: "Kauna Ta Farko" (My First Love).
This song is about that innocent, pure feeling of falling in love for the very first time. It’s deep, authentic, and speaks directly to the soul. I hope these lyrics bring back sweet memories for you.
👇🏾 Question for you: Do you remember your first true love? Let me know in the comments!
Don't forget to Like, Share, and Subscribe for more authentic vibes.
Hausa:
ALHAMDULILLAH! Mun cika 4,000 Subscribers! 🎉 Godiya mara iyaka ga dukkan masoya da suka dafa mana muka kawo wannan mataki. Kamar yadda na yi alkawari, ga tsarabar ku ta musamman.
Wannan ita ce: "Kauna Ta Farko".
Waka ce mai dauke da kalaman da ke tuno mana da irin soyayyar da ake yi da zuciya daya, soyayya mai tsafta ta lokacin baya. Ina fatan wadannan kalaman za su sanyaya zuciyarku.
👇🏾 Tambaya: Shin ko kun taba yin irin wannan soyayyar? Ku bani labari a comment section!
Kada ku manta ku danna Like da Share domin 'yan uwa su ma su nishadantu.
#arewa #music #hausa #hausamusic #love #nigeria #hausabeat #viral #kano
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: