"Da mu za a yaƙi gwamnatin Abba a APC, Ko a yi Sanata Barau ko a yi baram-baram" MK - 01/01/2026
Автор: Dan'uwa Rano TV
Загружено: 2026-01-01
Просмотров: 1273
Описание:
AbdulMajid Ɗanbilki Kwamanda shugaban ƙungiyar Arewa Media Group ya zo da zazzafar bankaɗa kan ƙulle-ƙullen tuggun siyasa da ya ce ana shiryawa Sanata Barau, don hanashi takarar gwamna a Kano. A sha kallo lafiya.
#international #buhari #duet #arewa #izzarso #kannywood #news #politics #arewabusiness #trending #kwankwaso #kwankwasiyya
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: