Tsakanin talauci da tsadar a binci a Najeriya - fashin baki daga Salihu Abubakar
Автор: Premium Times
Загружено: 2025-09-24
Просмотров: 51
Описание:
Mutane a mafi yawan lokutta na alakanta tallauci da rashin iya ciyar da kansu da iyalansu. Sai dai kuma a yanzu gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta yi hubbasa wajen karya farashin abinci a ko'ina a fadin Najeriya.
Abinda ke ci wa mutane tuwo a kwarya shine duk da saukin farashin abincin ana kuka da fama da talaucin gaske.
PREMIUM TIMES HAUSA ta tattauna da wani ma'aikaci kuma mazaunin gari Zariya dake jihar Kaduna inda ya yi wa lamarin fashin baki kamar haka:
Kalli nan ka fadi mana ra'ayinka!
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: