An kashe yarinya 'yar shekara 6 bayan an yi mata fyade a Kaduna
Автор: DCL Hausa
Загружено: 2021-05-17
Просмотров: 300
Описание:
Da dumi duminsa!
WATA SABUWA
An kashe yarinya 'yar shekara 6 bayan an yi mata fyade a Kaduna. DCL Hausa ta samu bayanin cewa da misalin karfe 6.15 pm na yammacin Litinin( 17.05.2021) din nan aka yi mata jana'iza. Ga karin bayanin da Rabi Salisu, shugabar kungiyar Arrida Relief Foundation ta yi mana.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: