Rubutawa Allah Wasika Kashi Na 1, 18/12/1999
Автор: Sheikh Dr. Yusuf Ali
Загружено: 2019-12-07
Просмотров: 3337
Описание:
Wannan bayani na 'rubutawa Allah wasika' yaja hankalin jama'a da surutai mara sa amfani. Mallam yayi wannan magana bisa abinda wasu malamai suka fada tare da hujjojin su, amma mutan gari har da wasu malamai sukai ta zagi da cin mutunci.
Mun kawo shi don amfanar masu ilmi. Bayanin yana da yawa, wannan wani bangare ne kawai.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: