Ina alfahari da KAFASITIN da na ke bazawa a Majalisa
Автор: Fact News Hausa
Загружено: 2025-06-27
Просмотров: 15420
Описание:
Shirin ‘Zo mu zauna’ na wannan makon ya zauna da mace daya tilo da ta taba zama shugabar masu rinjaye a Majalisar Dokokin jihar Kaduna.
Ta bayyana kalubalen da ta ke fuskanta, a kokarin zama mace mai kamar maza a majalisar.
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: