“Burina shi ne duniya ta san ni a kan waƙa da tsantsar Hausa”
Автор: BBC News Hausa
Загружено: 2025-10-24
Просмотров: 12713
Описание:
Fauziyya Abdullahi Jantullu, wata mai waƙen baka ce da ke amfani da 'tsantsar' Hausa wajen yin waƙe don ba da gudunmawa ga yaren na Hausa.
Jantullu ta ce tana amfani da wannan salo don haɗin kan alʼumma.
🎥 - Fatawul Mohammed
Повторяем попытку...
Доступные форматы для скачивания:
Скачать видео
-
Информация по загрузке: